Taɓa kiɗi taɓa karatu 28/06/2020
An wallafa
A filinmu na Taɓa kiɗi taɓa karatu na wannan makon, Aisha Shariff Bappa ta tattauna da mawakiya Salmai Albasu da ke karamar hukumar Gumel ta jihar Jigawan Najeriya.
Salmai Albasu ta taka muhimmiyar rawa wajen ganin an kai yara makaranta a arewacin Najeriya, musamman bayan da ta yi waka mai suna Soriye.