Ra'ayi Riga: Rikicin shugabanci a jam'iyyar APC

Bayanan sautiapc
An wallafa

Jam'iyyar APC mai mulkin Nigeria ta samu kanta cikin rikicin Shugabanci, bayan dakatar da Adams Oshiomhole