Ra'ayi Riga: Wacce badakala ake tafkawa a NDDC?

Bayanan sautiRa'ayi Riga
An wallafa

A Najeriya majalisar dattawa ta bada umarnin a dawo da kudaden da aka kwashe daga Hukumar NDDC.