Ra'ayi Riga: Shin ya dace a baiwa mutane AK-47?

Bayanan sautinigeria
An wallafa

Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta bari mutane masu hankali su mallaki AK-47 domin kare kai.