Ra’ayi Riga: Hauhawar farashin kaya a Najeriya

Bayanan bidiyo, farashi
An wallafa

Alkaluman da hukumar kididdiga ta Najeriya ta fitar a watan Agusta, ya nuna cewa an samu hauhawar farashin kayan da ba a taba gani ba a shekara hudu