...Daga Bakin Mai Ita tare da Hassana ta Izzar So

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
An wallafa

A wannan mako cikin filinmu na ...Daga Bakin Mai Ita mun kawo muku tattaunawa da Hassana Musa, wadda aka fi sani da Samira a cikin fim mai dogon zango na Izzar So.