Yadda ɗalibai suka dasa bishiyoyi a Kenya cikin hotunan Afirka na mako

.
Bayanan hoto, Yayin da dalibai a Kenya suke dashen bishiyoyi, gwamnati ta bayar da hutu don goyon bayan dasa bishiyoyin.
An wallafa
.
Bayanan hoto, A ranar Asabar dandazon magoya bayan 'Kungiyar 'kwallon kafa ta Orlando Pirates a Afirka ta Kudu yayin wasa.
.
Bayanan hoto, Kashe-gari 'yan sanda sun harbawa masu zanga-zangar goyan baya da rashin goyon bayan Isra'ila da Falasdinu haya'ki mai sa hawaye a birnin Cape
.
Bayanan hoto, A Najeriya mata sun gudanar da buki bayan gudun kilomita 10 don goyon bayan ya'ki da cutar sankara da matsalar 'kwa'kwalwa ranar Asabar.
.
Bayanan hoto, Wani mutun ya na gasa nama a birnin Port Sudan na 'kasar Sudan a ranar Talata.
.
Bayanan hoto, Mai tallen kayan wasan yara 'dauke da tantabarun da ya yi da takardu a Addis Ababa babban birnin 'kasar Habasha.