Ra'ayi Riga: Yawan tashin gobara a Kasuwanni

An wallafa

A 'yan shekarun nan tashin gobara a kasuwanni ya zama wata babbar matsala a kasashen Afrika da dama. A baya-bayan nan gobarar ta tashi a kasuwar Sabon Gari a birnin Kano, da kuma a kasuwar Birnin Kebi, duka a Najeriya, wadanda suka haddasa asarar dukiya mai dinbin yawa.To ko me ke janyo wannan bala'i na gobarar a kasuwanni? Kumaina mafita?