Jama'a na zanga zanga a Lagos bayan rusa musu muhallansu

Bayanan bidiyo, Dubban mutane na zanga zanga a jihar Lagos bayan an raba su da muhallansu
An wallafa

Daruruwan mutane ne suka yi zanga-zanga a birnin Lagos a Nigeria saboda an raba su da muhallansu.

Akasarin mutanen sun shafe sama da shekara 20 a wurin.