Mata 100: Yadda Hafsat Abdulwaheed ta kalubalanci gwamna

Bayanan bidiyo, Hafsat Abdulwaheed ta rubuta littattafai fiye da 30
An wallafa

Hajiya Hafsat Abdulwaheed ce mace ta farko da aka wallafa littafinta na kagaggen labari da harshen Hausa.

A shirinmu na "Mata 100: Muryar Rabin Al'ummar Duniya", marubuciyar ta yi bayani a kan rayuwarta ta rubutu, da ma yadda ta kalubalanci wani gwamnan jiha a Najeria da nufin tika shi da kasa a zabe.