Wadanne abubuwa ne suka fi janyo ce-ce-kuce a 2016

Bayanan bidiyo, Manyan labaran siyasa da suka ja hankalin jama'a a shekarar 2016
An wallafa

Aisha Buhari ta caccaki mijinta, fursuna ya kusa zama shugaban kasa - karanta wasu daga cikin abubuwan da suka fi janyo ce-ce-kuce a shekarar 2016.

Bidiyo: Haruna Shehu Marabar Jos