Kalli yadda Buhari ya tura jiragen yaki sassan Nigeria

Bayanan bidiyo, Kalli yadda Buhari ya tura jiragen yaki sassan Nigeria
An wallafa

Wannan bidiyon taswirar Najeriya ya nuna yadda gwamnatin Shugaba Buhari ta tura jiragen yaki sassan kasar tun shekarar 2015.