Mata na samun matsaloli sakamakon amfani da magungunan mallakar miji

Bayanan sautiDr. Hauwa Galadanci, likitar mata a Kano
An wallafa

Likitoci sun soki amfani da kayan mata da mata da dama ke anfani da su