Shugaba Mugabe ya yi murabus

An wallafa
Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe ya yi murabus a wata wasika da ya aike wa majalisar dokokin kasar.
Muna dauke da karin bayani