Baje kolin kek din samun 'yancin kan Nigeria

Bayanan bidiyo, Baje kolin kek din samun 'yancin kan Nigeriya
An wallafa

An gudanar da taron nuna bajintar kek a Abuja domin murnar bikin samun 'yancin kan Nigeria.