Na yafe wa wadanda suka kashe 'ya'yana
An wallafa
Shekara 25 kenan da yin yakin basasa a kasar Rwanda, inda aka yi kisan kiyashi ga mutane da dama.
Anne-Marie daya ce daga cikin wadanda abin ya rutsa da su, inda wani mutum ya fille wa 'ya'yanta biyu kai a kan idonta.
Sai dai a wannan bidiyo ta sama Anne-Marie ta ce ta yafe masa duniya da lahira.