Abin da ya sa muka kara yawan ministoci – Buhari
An wallafa
Fadar Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta ce sun kara yawan ministoci ne "saboda arzikin kasar ya karu".
Mai magana da yawun fadar shugaban Garba Shehu ne ya fadi haka a wata hira ta musamman da BBC jim kadan bayan kammala bikin rantsuwar.