Dabbobin da ke takarar kayatattun hotuna na namun daji na 2020

Spermophile clutching its paws
Bayanan hoto, An dauko hoton wannan dabbar dangin bera a kasar Hungary
An wallafa

Wasu daga cikin ƙayatattun hotunan dabbobi kenan da ke takarar kayatattun hotuna na namun daji a 2020.

Wasu karnukan ruwa kenan suke wasa da ɗansu
Bayanan hoto, Wasu karnukan ruwa kenan suke wasa da ɗansu
A raccoon stuck between some branches, but still pretending to look cool
Bayanan hoto, Ita ma wannan dabbar, dangin kyanwa, an dauki hotonta a makale a kan bishiya a birnin Ohio na Amurka
Wani biri kenan yake lililo da jelar 'yan uwansa
Bayanan hoto, Wani biri kenan yake lililo da jelar 'yan uwansa
Wata yanyawa kenan ke kallon wani ɓera
Bayanan hoto, Wata yanyawa kenan ke kallon wani ɓera
Wani birin kenan riƙe da sanda yana sosa bayansa
Bayanan hoto, Wani birin kenan riƙe da sanda yana sosa bayansa
Wani goggon biri kenan da aka ɗauki hotonsa a gidan namun daji na Uganda
Bayanan hoto, Wani goggon biri kenan da aka ɗauki hotonsa a gidan namun daji na Uganda
Two Atlantic puffins, one with a mouth full of fish, another empty-beaked, looks at its peer
A polar bear appearing to be facepalming itself
sparisoma cretense fish pictured smiling, picture taken in the Canary Islands
Bayanan hoto, Kifi a tsibirin Canary

Masu hada gasar suna son jawo hankali kan rayuwar namun daji.

Za a sanar da wannan ya lashe gasar ranar 22 ga watan Oktoba.