Israel Adesanya: Yan Najeriya na biki a Twitter saboda nasarar da dan kasarsu ya samu

Adesanya
An wallafa
Lokacin karatu: Minti 2

Da sanyin safiyar nan ne Adesanya, wanda shi ne zakaran dambe ajin matsakaita wato UFC middleweight a turance, ya doke Costa a zagaye na biyu na dambe

Hakan na nufin ya kare kambinsa na dambe.

Nasarar da ya samu ita ce ta 20 a tarihinsa na damben MMA.

Ba a yi fafatawa mai zafi ba a zagayen farko domin dukkan 'yan damben biyu ba su kai bugu mai yawa ba.

Amma a turmi na biyu Adesanya ya zage damtse har ya kai Costa kasa.

Biki bidiri birede

Wannan nasara ta bai wa 'Yan Najeriya bakin magana inda suke ta yaba wa dan kasar tasu.

Ministan matasa da wasannin kasar Sunday Dare ne ya bude fagen da yabo kan Adesanya inda ya ce Adesanya "ya sake yin nasara. Ya buge abokin karawarsa a turmi na biyu! Zakaran Damben Duniya ajin matsakaita. Najeriya ta sake yin bajinta. Muna alfahari da Lagos!".

Kauce wa X, 1
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 1

Ita kuwa Precious cewa ta yi Adesanya ya yi ta jibgar Costa kamar ya kama barawo.

Kauce wa X, 2
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 2

Shi ma Bezoz ya ce Adesanya ya yi wa Costa wulakancin da bai taba gani ba.

Kauce wa X, 3
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 3

A nasa bangaren, Dr Disrespect ya ce Adesanya zai ci gaba da jan zarensa a duniya idan ya dore da irin yadda yake dambe.

Kauce wa X, 4
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 4