Amsoshin Takardunku: Bayani kan fasahar 5G da za a fara amfani da ita a Najeriya

Bayanan sautiAmsoshin Takardunku: Bayani kan fasahar 5G da za a fara amfani da ita a Najeriya
An wallafa

Latsa hoton da ke sama don sauraron shirin

Shirin Amsoshin Takardunku na wannan makon ya amsa tambayoyi da masu saurare suka aiko da ke neman bayani kan kudin Bayani kan fasahar 5G da za a fara amfani da ita a Najeriya.