Zamantakewa: Me ya sa ake tsangwamar zawarawa

Bayanan bidiyo, Zamantakewa: Me ya sa ake tsangwamar zawarawa
An wallafa

Latsa hoton sama ku kalli bidiyo

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 16, shirin ya yi duba ne kan yadda mu'amala take tsakanin ƴan aiki da iyayen gidansu.

Gyaran zamantakewa a cikin al'umma ya shafi dukkan fannonin rayuwa, ba sai na gidan aure da kawance da surukuta ba kawai.

Muzantawa ko bai wa kalmar bazawara wata ma'ana mara kyau ita ce tsangwama ta farko da 'ya mace da aurenta ya mutu ke fama da shi.

Shi ya sa wannan makon muka yanke shawarar tabo batun irin kallon da wasu al'umma ke yi wa matan da aurensu ya mutu.