Rufewa
- Marubuci, Mustapha Musa Kaita
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, Multi-Media Broadcast Journalist
Masu bibiyarmu a wannan shafin a nan muka zo ƙarshen kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye, sai kuma gobe Lahadi idan Allah ya kai mu za mu ci gaba da kawo muku wasu labaran.
Ga wasu daga cikin labaran da muka wallafa a wannan shafin.
- Ana bincike kan hatsarin jirgin da ya shafi mutum 148 a Indiya
- Bankin Duniya zai bai wa Najeriya naira biliyan 43
- Amurka ta damu game da 'taɓaɓarewar' siyasar Jihar Edo
- Yadda ake jefa kuri'a a zaɓen cike gurbi a Jihar Nasarawa
- Juventus ta kori kocinta Maurizio Sarri
- 'Yan Najeriya 398 sun koma gida daga ƙasashen waje ranar Asabar
Za ku iya duba ƙasa domin karanta waɗannan labaran da ma wasu muhimmai
















