Yadda Madrid ta doke Bayern a gida

Real Madrid ta samu nasara a kan Bayern Munich da ci 2-1 a wasan daf da karshe na farko a Gasar Cin Kofin Zakarun Turai a ranar Laraba.

Rahoto kai-tsaye

Awwal Ahmad Janyau and Umar Rayyan

  1. Ku kalli hotunan yadda ta kaya, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    A nan muka kawo karshen sharhin na yau.

    Sai kuma wani makon idan Allah ya kai mu.

    Liverpool za ta kai wa Roma ziyara a ranar Laraba

    Real Madrid kuma za ta karbi bakunci Bayern Munich.

    Bayern
    Bayern
    Bayern
    Bayern
    Bayern
    Bayern
    Bayern
    Bayern
  2. Za a sake haduwa a gidan Madrid, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Madrid ta ci kwallo biyu masu tsada a gidan Bayern Munich, kafin su sake haduwa a makon gobe a Santiago.

  3. An tashi wasa, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Bayern
  4. An kara minti hudu, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

  5. An shiga karin lokaci, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

  6. An ba Thiago katin gargadi, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Thiago ya karbi katin gargadi bayan ya yi wa Kovacic keta

  7. Lawandowski ya barar da wata dama, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

  8. Ribery ya nuna kwazo, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Bayern Munich ta kai hari 15 yayin da Madrid ta kai hari bakwai

    Bayern Munich
  9. Madrid ta sako Kovacic, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Kovacic ya canja Casemiro

  10. Bayern ta yi canji, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Corentin Tolisso ya karbi Javi Martinez

  11. Madrid ta koma tsaron gida, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Bayern Munich na karawa matsawa Real Madrid lamba.

  12. An soke kwallon da Ronaldo ya ci, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Ronaldo har ya ci amma aka soke saboda ya taba kwallo da hannu

  13. Saura kiris Bayern ta rama, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

  14. Madrid ta sako Benzema, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Benzema ya canja Dani Carvajal

  15. Bayern ta barar da kwallaye da dama, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Bayern Munich
  16. Asensio da shigowarsa ya ci, Bayern Munich 1-2 Real Madrid

    Asensio ya karbi Isco, kuma da shigowarsa ya jefa kwallo a raga.

  17. Asensio, Madrid ta kara zura kwallo a ragar Bayern

  18. Kungiyoyin suna ci gaba da kai wa juna hari, Bayern Munich 1-1 Real Madrid

  19. Ribery ya karbi katin gargadi, Bayern Munich 1-1 Real Madrid

  20. Ribery ya kai hari, Bayern Munich 1-1 Real Madrid

    Ribery ya kai kora kuma saura kiris Mueller ya sa kafa ta shiga ragar Madrid amma Ramos ya kabe kwallon.