West Ham United ta yaga barakar Chelsea

Wannan shafi ne kai tsaye da ke dauke da labarin wasannin musamman a karawar Premier tsakanin West Ham United da Chelsea.

Rahoto kai-tsaye

  1. Karsen shirin kenan.

    Nan kuma na kawo karshen shirin da fatan za ku tara a wani na nan gaba.

    Sunana Mohammed Abdu Mamman Skeeper TW ke muku fatan asuba ta gari.

  2. Wasannin da za a buga ranar Alhamis.

    Kai tsaye
  3. Sakamakon wasannin da aka buga a gasar Premier ranar Laraba

    Kai tsaye
  4. David Moyes ya yi namijin kokari sai dai da jan aiki a gabansa na hana kungiyar barin gasar Premier League.

    Kai tsaye
  5. Tuni Liverpool ta lashe kofin Premier League na bana, karo na farko tun bayan shekara 30.

    Kai tsaye
  6. Wadanda ke neman gurbin Champions League

    Kai tsaye
  7. Yadda West Ham ta amfana da wannan nasarar a kan Chelsea

    Kai tsaye
  8. Yadda kungiyoyin suka taka leda

    Kai tsaye
  9. An tashi wasa - West Ham 3-2 Chelsea

    Gagarumar nasara ga West Ham United, domin wannan makin zai yi wa kungiyar amfani, an kuma tashi wasa.

  10. West Ham 3-2 Chelsea

    Ko mai yake damun Chelsea ne?

    Bayan namijin kokarin doke Manchester City a Stamford Bridge sai ga West Ham ta yi nasara a kanta.

    Saura maki biyu tsakaninta da Manchester United da Wolverhamton.

    Ita kuwa West Ham ta bai wa kungiyoyin da ke kasan teburi tazarar maki uku.

  11. Canjin West Ham United

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  12. An ci kwallo - West Ham 3-2 Chelsea, Andriy Yarmolenko

    Karon farko da Chelsea za ta doke Chelsea gida da waje tun bayan 2002-03.

  13. Smalling da Sanchez sun tsawaita zamansu a Inter

    'Yan wasan Manchester United, Chris Smalling da Alexis Sanchez sun tsawaita kwantiragin ci gaba da buga wa Inter Milan kwallo zuwa karshen kakar bana.

    Smalling da kuma Sanchez na buga gasar Serie A tun cikin watan Agusta, bayan da United ta bayar da su aro.

    Za a kammala gasar Serie A ta bana a cikin watan Agusta.

    Kai tsaye
  14. Kwallon farko da West Ham ta ci aka ce an yi satar gida.

    Kai tsaye
  15. West Ham 2-2 Chelsea

    Wasan zagaye na biyu kungiyoyin biyu sun fi yin kazar-kazar.

    Chelsea ta samu kwana sai dai West Ham ta fitar da kwallon ta hannun Andriy Yarmolenko.

  16. West Ham 2-2 Chelsea

    Christian Pulisic yana yawa ko iya a cikin fili ya kasa tsayawa waje daya, yayin da masu tsaron bayan West Ham ke kallon duk motsin da yake yi kar ya yi musu illa.

  17. An ci kwallo - West Ham 2-2 Chelsea, Willian

    Bugun tazara aka samu inda Willain ya je kan kwallo ya kuma buga ta yi sama zuwa ragar West Ham sai da ma ta bugi turke sannan ta fada raga, kuma golan West Ham Fabianski ya yi kokari ya tare amma ta yi masa fadi.

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  18. Canjin farko da West Ham United ta yi

  19. Wasu canji da Chelsea ta yi

    Abraham da Barkley sun fita kuma Giroud da Loftus-Cheek sun shiga fili.

    Lampard na son makin nan uku ganin yadda United da Wolves ke daf da shi da zarar an samu kuskure Chelsea za ta iya barin cikin 'yan hudun kan teburin Premier League ta bana.

    Kauce wa X
    Ya kamata a bar bayanan X?

    Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

    Gargadi: BBC ba za ta dauki alhakin bayanan da aka wallafa a shafukan da ba nata ne ba.

    Karshen labarin da aka sa a X

  20. Ra'ayinku ta BBC Hausa Twitter