Duniya ta manta da 'yan gudun hijirar Saharawi

Bayanan bidiyo, Duniya ta manta da 'yan gudun hijirar Saharawi
An wallafa

Yadda duniya ta manta da 'yan gudun hijirar Saharawi da ke Kudu da hamadar Sahara, duk da cewa suna cikin wahala da bukatar taimako.