Bidiyon binciken BBC da ya gano ba a fara aikin wutar Mambila ba tsawon shekara 40

Bayanan bidiyo, Bidiyon binciken BBC da ya gano ba a fara aikin wutar Mambila ba tsawon shekara 40
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani bincike da BBC Hausa ta gudanar ya bankado cewa ba a yi komai ba a wuri da aka ware domin aikin tashar samar da wutar lantarki ta Mambila dake jihar Taraba a arewa maso gabashin Najeriya shekara arba'in da fara maganar aikin.