...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajara Usman

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajara Usman
An wallafa

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 67, shirin ya tattauna da Hajara Usman fitacciya a fina-finan Hausa na Kannywood.

A wannan shiri ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo: Abdussalam Usman

Tacewa: Yusuf Ibrahim Yakasai

Gabatarwa: Buhari Fagge