Dan ciranin da ya shafe shekara yana tsallake teku don isa Birtaniya daga Iran

Bayanan bidiyo, Bidiyo: Dan ciranin da ya shafe shekara yana tsallake teku don isa Birtaniya
An wallafa

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Tsallake tekun Ingila da karamin jirgin ruwa a yanzu shi ne abin da ya fi tashe a tsakanin 'yan ci ranin da suke kokarin shiga Birtaniya don neman mafaka.

Fiye da mutum 12,500 ne suka yi wannan tafiya mai cike da hadari a bana, inda yawan ya nunka na shekarar 2020.

Fiye da kashi 50 cikin 100 na mutanen da suke kokarin tsallakawar daga Iran suka fito.

Mun shafe shekara guda a Calais, muna bibiyar wani dan ciranin Iran mai suna Alex, a yayin da yake kokarin tsallakawa tare da wani mai fasa kwabri.

AMma ko zai yi nasara?

Daukar bidiyo da hadawa: Julien Goudichaud da Daisy Walsh