Tattaunawa da Farfesa Abdulkadir kan yajin aikin ASUU

Bayanan sautiTattaunawa da Farfesa Abdulkadir kan yajin aikin ASUU
An wallafa

Tattaunawa da Farfesa Abdulkadir kan yajin aikin ASUU

A Najeriya kungiyar malaman jami'o'in kasar ASUU ta sanar da tsawaita wa'adin yajin aikin da suka tafi zuwa makwanni 8 nan gaba sakamakon rashin cimma matsaya da gwamnati kan bukatunsu.

ASUU ta shiga yajin aikin ne sakamakon abin da ta bayyana a matsayin gazawar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari wajen aiwatar da jarjejeniyar da suka kulla a baya game da yadda za a inganta harkokin karatun jami'a na kasar.