Kasuwar taki zama a jihar Kaduna, Najeriya

An wallafa

Kasuwar taki zama, kasuwace a jihar Kaduna, inda ake sayen kayayyakin yau da kullum da kuma kayan daki na zaurawa.

kasuwar taki zama
Bayanan hoto, Kasuwar taki zama, kasuwa ce da yawanci ake sayarda kayan zaurawa
kasuwar taki zama
Bayanan hoto, Kusan babu abin da ba a sayarwa a kasuwar na amfanin yau da kullum
kasuwar taki zama
Bayanan hoto, Jama'a a jihar kaduna na ziyartar kasuwan ne saboda ana samun kayayyaki masu rahusa
kasuwar taki zama
Bayanan hoto, 'Yawanci kayayyaki masu araha na da farin jini ga jama'a saboda yanayin rayuwa
kasuwar taki zama
Bayanan hoto, Wasu 'Yan kasuwar da aka tattauna da su, sun ce, bullo da kasuwar ya sama musu hanyar cin abinci