Illar hakar mai ga muhalli a Najeriya

An wallafa

A yanzu dai an shafe fiye da shekaru hamsin da biyu ke nan ana hakar danyen man fetur a yankin Niger Delta da ke kudancin Najeriya.

Barazanar mai ga mahalli
Bayanan hoto, An shafe fiye da shekaru hamsin da biyu ke nan ana hakar danyen man fetur a yankin Niger Delta da ke kudancin Najeriya.
Barazanar mai ga mahall
Bayanan hoto, Saboda malalar mai a yankin, masu sana'ar kamun kifi a yankin na fuskantar kalubale da dama wajen tafiyar da sana'ar su.
Barazanar mai ga mahalli
Bayanan hoto, Yankin Neja-Delta a Najeriya ya dade yana jan hankalin kungiyoyin kare hakkin dan adam da masu fafutukar kare muhalli da masu neman adalci kan harkokin kasuwanci a duniya.
Barazanar mai ga mahalli
Bayanan hoto, Ana dai zargin manyan kamfanoni da suka hada da Shell da Chevron da Mobil da laifin cutar jama'ar yankin ta hanyar lalata musu muhalli sakamakon ayyukan hakar man.
Barazanar mai ga mahalli
Bayanan hoto, Wannan lamari na kara jan hankalin jama'a a daidai lokacin da ake ci gaba da cece-kuce kan malalar da mai ke yi a kogin Mexico na Amurka.