Karancin abinci na dada kamari a Nijar
An wallafa
Hukumomin bayar da agaji na kasar Burtaniya sun yi shelar neman gudunmuwar abinci ga jama'ar kasar Nijar, wadda kusan rabin al'ummar ta ke fama da yunwa sakamakon matsalar fari.