Somaliya: Rayuwa a birnin Mogadishu mai fama da yaki
An wallafa
Tarayyar Afrika ta nemi a kara adadin sojojinta da ke aikin kiyaye zaman lafiya a Somaliya daga dubu 8 zuwa dubu 20, domin tunkarar kungiyar al-Shabab.