An fafata tsakanin Giwa da Kada

An wallafa

Wasu hotuna masu ban sha'awa sun nuna yadda fada ya barke tsakanin wata Giwa da kuma Kada a gidan gandun daji na Luangwa National Park da ke Kudancin Zambia.

An fafata tsakanin Giwa da Kada
Bayanan hoto, Wasu hotuna masu ban sha'awa sun nuna yadda fada ya barke tsakanin wata Giwa da kuma Kada a gidan gandun daji na Luangwa National Park da ke Kudancin Zambia.
An fafata tsakanin Giwa da Kada
Bayanan hoto, Giwar na shan ruwa ne daga kogin Luangwa tare da 'yarta, sai Kadan ya fito ya kama hancinta. Da farko har sai da ya kaita kasa sakamakon janta da ya rinka yi.
An fafata tsakanin Giwa da Kada
Bayanan hoto, Amma daga bisani Giwar ta yi ta maza, inda ta gudu daga bakin ruwan, tana jan Kadan a kasa.
An fafata tsakanin Giwa da Kada
Bayanan hoto, Daga baya Kadan ya kyale ta, amma kuma sai 'yarta ta fadi. Sai dai daga bisani an ga Giwar da 'yarta suna shan ruwa a kogin.