Jami'an sojin Najeriya na duba matsalolin tsaro
An wallafa
A Najeriya manyan jami'an sojin kasar na tattaunawa domin duba kalubalen da kasar ke fuskanta ta fuskar tsaro a gida da kuma duniya baki daya.