Hotuna: Fafatawa a dandalin Tahrir a kasar Masar
An wallafa
A titunan Alkahira babban birnin kasar Misra, rahotanni sun bayyana cewa a daren jiya an jiyo karar harbe harbe sannan kuma tayoyi na ci gaba da ci da wuta.