Hotuna: Jana'izar 'yan adawa a Bahrain
An wallafa
Dubun dubatar jama'a ne suka halarci sallar Juma'a a Bahrain kwana guda bayan da mutane uku suka mutu a tarzomar da ta barke tsakanin 'yan sanda da masu zanga-zanga.