Taba Kidi Taba Karatu: Muzuru dan takarar magajin gari
An wallafa
Filin namu na wannan makon ya bada labari kan wani Muzuru mai suna Moris, dan takarar magajin gari a kasar Mexico, a zaben da za a yi a tsakiyar watan Yuli na wannan shekarar.
Sai kuma labarin wasu dalibai a jami'ar Nairobi a kasar Kenya, wadanda suka yi korafi a kan kudin cizo da su ka yi yawa a jami'ar.