Neman Ilimin Zamani a Yobe
An wallafa
Duk da matsalolin tsaro da ake fuskantar a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Nigeria, har yanzu akwai dubban dalibai da ke zuwa neman ilimin zamani.