Batun daidaito
An wallafa
Wasu masu daukar hoto 10 sun fitar da wasu hotuna da suka dauka daban-daban a kokarin taimakawa wajen jawo hankali ga gibin da ke tsakanin marasa da ke tsakanin marasa galihu da mawadata cikin al'umma, a madadin gamayyar kungiyoyin farar hula na 2015.




























