Ra'ayi Riga: Sabbin manufofin ci gaba SDG

An wallafa

Bayan an kammala aiwatar da muradun ƙarni na majalisar ɗinkin duniya wato MDG's yanzu kuma an ɓullo da wasu sabbin manufofin ci gaba 17 da ake kira SDG. Ko wanne tasiri sabbin manufofin za su yi? Kuma ta yaya za a tabbatar sun yi nasara?