Baje kolin hotuna a Lagos

An wallafa

Zane zanen Afrika da aka zabo ake nunawa a bikin hotuna na Lagos a wurin bikin zanen duniya na hotuna a Nigeria.

Alice Smeets da Getto Tarot da adda na 4 da kofuna na 9
Bayanan hoto, Taron Lagos Photo na shekarar 2015 wani taron bita ne da ake yi na tsawon wata daya, inda ake nuna ayyukan masu zane da tattaunanawa da shigar da kuma nuna ayyukan masu daukar hoto daga kasashe 18. Getto Tarot, hoto ne da ke bayani kan tarrot deck na gargajiya.
Hoton Andile Buka- wasan Sartist - Wanda ba a baiwa take ba na 2 daga aikin wasan Sartist - kashi na 1 a shekarar 2014
Bayanan hoto, Jigon taron na bana shi ne " Zanen nan gaba" ya mayar da hankali ne a kan zanen Afrika na yanzu da kuma na tarihi. Hotunan Buka Andile na nufin kalubalantar ra'ayoyi a kan me baki ka dan Afrika ke nufi a zamanin yanzu.
Fabrice Monteiro - Zato - Decharge de Mbeubeuss, Keur Massar na shekarar 2013
Bayanan hoto, Hada kai da Fabrice Monteiro ya yi da mai tsara zanen sutura da yanayi shiga Dously, ya matukar wayar da mutanen Sengal a kan gurbata yanayi. An wurin hada kayan, an dan hada da shara domin duba yanayi da kuma yanayin wuraren duka.
Yanayi hasken fitilar Infra-red na Mehdi Sefrioui
Bayanan hoto, Mehdi ya samu ilhamar hotunan da yayi na cewar masana'antu da ke kula da sutura basu la'akari da suturu kala kala. Ya yi amfani da wata fitilar daukar hoto ta Morocco domin haskaka kalolin da ba a iya gani a da ta yadda aka saba gani a yanayin daukan hotuna.
Hoton wata ra da ake yi Afrika ta kudu na Pantsula da Chris Saunders ya dauka
Bayanan hoto, Mai daukar hoto kuma mai hada fina-finai dan kasar Afrika ta Kudu, Chris Saunders ya tattaro bayanai Isipantsula - al'adun matasa a tituna a alkaryun kasar.
Omar Victo Diop - hada Hollywood - " Kyawun 'yan Amurka", a Abidjan a shekarar 2013
Bayanan hoto, Antonie Temp da Omar Victor sun sake bayanin lokutan gidan kalo da Amurka da na kasashen turai na jerin wani shirnsu na Hollywood.
Hoton Fasfo na Yammacin Afrika - daga Emilie Reginer
Bayanan hoto, Emilie Regnier wani mai daukan hoto ne yar kasar Canada da Haiti. Aiki ta na " hoton passport" ta fara shine daga sha'awar kaucewa daga yadda yiwa hotuna kalon da ma'ana na kabilar Afrika inda mafi yawan lokuta a ke ganin hotunan yunwa da yaki da tashin hankali ta yadda ya ke shafar.
Owise Abuzaid - Riga mai kallar ruwan kwai - tserewa
Bayanan hoto, Owise Abuzaid, mai daukar hoto dan kasar Masar mai shekaru 22. Yana tattara bayanan tsarin rayuwarsa a kullun a hotuna da rigarsa mai kalar ruwan kwai.
Patrick Wilocq - The Superwales
Bayanan hoto, Mai daukar hoto Patrick Willoca, dan kasar Faransa wanda ya taso a jamhuriyar demokradiyar Congo, ya duba rayuwar mahaifiya a karo na farko da tsare tsaren abubuwa na Ekonda pygmies a aikinsa da ya yi wa aken " The Superwales".
Robin Hammond - Lagos di na - hotunan dan kasuwa Ogundipe Fikayo
Bayanan hoto, Ana yin bikin hotuna na Lagos na shekarar 2015 ne daga 24 ga watan Oktoba har zuwa 27 ga watan Nuwamba a jihar Lagos da ke Najeriya.