Bikin rantsar da ministocin Nigeria

An wallafa

A Najeriya, ministocin gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, wadda aka dade ana jira. Shugaban ya rantsar da ministocin a Abuja, tare da kaddamar da zaman majalisar zartaswar na farko. Akwai ba-zata wajen rabon ma'aikatun da ministocin za su jagoranta. Daga Abujar ga rahoton Haruna Shehu Tangaza: