Me ya sa tarbiyyar samari ta yi faɗuwar baƙar tasa?

Bayanan bidiyo, Me ya sa tarbiyyar samari ta yi faɗuwar baƙar tasa?
An wallafa

Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.

A wannan kashi na 11, shirin ya yi duba ne kan yadda tarbiyyar samari ke lalacewa a wannan zamani da matakan gyarawa.