Matakan zama da kawaye lafiya
An wallafa
Zamantakewa shiri ne na BBC Hausa da ke lalubo mafita kan yanayin zamantakewar mutane a bangarori daban-daban.
A wannan kashi na 12, shirin ya yi duba ne kan kawance, yadda yake da yadda ya kamata mata su kula da mu'amalarsu da kawayensu.