'Ƴan Najeriya sun tuna Stephen Keshi

Asalin hoton, Getty Images
'Ƴan Najeriya sun tuna da tsohon kaftin din Najeriya kuma tsohon kocin tawagar Super Eagles, a yayin da ya cika shekaru hudu da rasuwarsa.
Marigayi Keshi wanda yana cikin manyan ƴan kwallo da aka yi rashi a Afirka, ya rasu ne a ranar 7 ga watan Yuni.
Stephen Keshi ya buga wa Najeriya wasa 60 inda ya lashe kofin Afirka a matsayin ɗan wasa da kuma koci da kuma lashe zinari a Olympics.
Baya ga lashe wa Najeriya kofin Afirka, tsallakar da ƙasar zuwa zagaye na biyu a gasar cin kofin duniya a 2014 na daga cikin nasarorin da ƴan Najeriya suke yaba masa.
Sannan shi ne ya kai ƙasar Togo zuwa gasar cin kofin duniya a karon farko a 2006.
Hukumar kwallon kafar Najeriya da Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA da ƴan Najeriya da dama ne da kuma tsoffin ƴan wasan ƙasar da suka yi wasa tare suka tuna da Keshi.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X, 1

Karshen labarin da aka sa a X, 2
Tsohon kaftin ɗin Super Eagles Sunday Oliseh ya bayyana Keshi a matsayin shugaba na ƙwarai bayan ya bayyana nasarorin da ya samu a ƙwallon kafa.
Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.
Karshen labarin da aka sa a X, 3

Karshen labarin da aka sa a X, 4

Karshen labarin da aka sa a X, 5